rachelua_ha_psa_tn_l3/130/03.txt

10 lines
638 B
Plaintext

[
{
"title": "wane ne zai iya tsayawa?",
"body": "Mai magana ya yi amfani da wannan tambaya don bayyana banza tunani cewa kowa zai iya tsayawa cikin wannan hali da ake ciki. Wannan tambaya da ba ta damu da amsa ba za'a iya fassara ta kamar yadda wani bayyani. AT: \"ba wani da zai iya tsayawa.\" (Dubi: figs_rquestion)"
},
{
"title": "wane ne zai iya tsayawa",
"body": "\"Tsayawa\" sau da yawa na gabatad da gudu ko tsira sa'ad da wani zai kai farmaki. A wannan hali, za ta zama gudun daga kasancewa azabtar. AT: \"ba wani da zai iya gudun daga horonka\" ko \"ba wani da zai iya tsira daga horonka\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]