rachelua_ha_psa_tn_l3/104/13.txt

14 lines
588 B
Plaintext

[
{
"title": "Ya shayar da duwatsu daga ruwansa ya kafa kursiyinsa a sammai",
"body": "Wannan na nufi cewa Allah yana sa ta ta yi ruwan sama. An kwatanta ruwayen kamar suna zaune cikin shirayin a cikin sama. AT: \"Ya shayar da duwatsu ta wurin sa ruwan sama ta faɗi daga sama\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "'ya'yan aikinsa",
"body": "\"kyau abubuwa masu yawa da ya halita\" (UDB)"
},
{
"title": "tsire-tsire domin mutum ya nome",
"body": "Kalmomin wanda aka rasa zai yiwu a kara su. AT: \"kuma ya yi tsire=tsire domin mutum ya nome\" (Dubi: figs_ellipsis)"
}
]