rachelua_ha_psa_tn_l3/102/07.txt

6 lines
194 B
Plaintext

[
{
"title": "Na kwanta ba tare da yin barci ba, kamar tsuntsun dake kaɗaici",
"body": "Marubuci ya kwatanta kanasa da tsuntsu don ya jadada kaɗaici da yake ji. (Dubi: figs_simile) "
}
]