rachelua_ha_psa_tn_l3/08/06.txt

10 lines
484 B
Plaintext

[
{
"title": "dukkan abin da kayi da hannuwanka",
"body": "Hannaye suna wakiltar abin da Allah yayi. AT: \"abubuwan da kuka yi\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ka ɗora dukkan abubuwa a ƙarƙashin ƙafafuwansa",
"body": "Samun ikon mallakan wasu ko sarrafa abubuwa ana maganarsu da kasancewa ƙarƙashin su ƙarƙashin ƙafafun mutum. Wannan yana nufin Allah ya ba mutane iko akan duk abin da ya halitta. AT: \"kun bashi iko akan komai\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]