rachelua_ha_psa_tn_l3/07/12.txt

6 lines
380 B
Plaintext

[
{
"title": "Allah zai wasa takobinsa ya kuma shirya bakansa don yaƙi",
"body": "A cikin ayoyin ta 12 da 13, Dauda yayi magana game da Allah yana yanke hukuncin hukunta\nmiyagu kamar Allah mayaƙa ne wanda ke shirin yaƙi da su da makamai. AT:\n\"Allah zai ɗauki mataki a kansa kamar jarumin da ya kaifi takobinsa ya shirya bakansa don yaƙi\"\n(Duba: figs_metaphor)"
}
]