rachelua_ha_psa_tn_l3/90/14.txt

14 lines
949 B
Plaintext

[
{
"title": "da alƙawarin amincinka",
"body": "Suna mai zuzzu'rfar ma'ana \"amincin\" ana iya bayyanata kamar siffa. AT: \"da kasancewa aminci saboda alƙawarinka da mu\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "gwargwadon kwanakin daka azabtar damu da kuma shekarun da muka fuskanci matsala",
"body": "Dukkan wadda nan magana su na nufi abu daya. Marubuci yana rokon Yahweh domin ya sa su murna bisa ga yawan lokaci da ya hora su. AT: \"Daidai jimila lokaci da ka azabtar damu kuma ka yi shan wahalanmu\" (Dubi: figs_parallelism)"
},
{
"title": "Ka bar bayinka ... bar 'ya'yanmu ... suga zatinka",
"body": "A nan \"bayinka\" na nufi mutane Isra'ila. AT: Bar mu, bayinka\" ko \"Bar mu\" (Dubi: figs_explicit) ... Anan \"'ya'yan\" na nufi 'ya'yan da zuriyar ... Wannan suna mai zuzzu'rfar ma'ana \"zati\" ana iya bayyana ta kamar \"abubuwa masu girma.\" AT: \"Gani abubuwa masu girma da ka yi\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
}
]