rachelua_ha_psa_tn_l3/58/06.txt

18 lines
975 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Marubucin ya lissafa abubuwan da zai so Allah ya yi wa miyagu."
},
{
"title": "Bari su narke kamar ruwan dake gangarewa",
"body": "Ana magana da mugayen mutane kamar suna kankara ko ruwa. Ba a magana game da\nwanzuwar kasancewa narkewa ko malalawa cikin busasshiyar ƙasa. AT: \"Ka sa\nsu ɓace kamar ruwan da yake gudu\" ko kuma \"Ka sa su ɓace kamar kankara da ke narkewa da malalawa a cikin ƙasa\" (Duba: figs_metaphor da figs_simile)"
},
{
"title": "idan suka harba kibansu, bari su zama kamar basu yi saiti ba",
"body": "\"bari kibiyoyin su su zama kamar basu da saiti\""
},
{
"title": "kamar jaririn da mace ta haifa kafin lokacinsa yayi wanda bai taɓa ganin hasken rana ba",
"body": "Babu wanzu ana magana akan zama kamar jaririn da aka haifa mutu. AT: \"kamar\njaririn da aka haifa da wuri shi ma ya rayu kuma ya ga hasken rana\" ko \"kamar jaririn da aka\nhaifa ya mutu\" (Duba: figs_simile)"
}
]