rachelua_ha_psa_tn_l3/58/03.txt

10 lines
504 B
Plaintext

[
{
"title": "Dafinsu kamar dafin maciji ya ke",
"body": "Miyagun maganganun mutane ana maganarsu kamar dafi. AT: \"Mummunan\nkalaman nasu suna haifar da matsala kamar yadda gubar maciji ke cutar mutane\" (Duba: figs_metaphor da figs_simile)"
},
{
"title": "suna kama da kurmar ƙasa wadda take toshe kunnuwanta",
"body": "Ana magana da leda da ba ta amsa waƙar mai fara'a ba kamar za ta iya sa wani abu a\nkunnuwan ta don kada ta ji. AT: \"kurmar da ba ya saurara\" (Duba: figs_simile)"
}
]