10 lines
545 B
Plaintext
10 lines
545 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "zai yi masa gudummawa a gadon wahalarsa",
|
|
"body": "Maganar \"gadon wahala\" tana nufin lokacin da mutum yake kwance a gado saboda rashin\nlafiya. AT: \"Lokacin da bashi da lafiya kuma yana kan gado, Yahweh zai taimake\nshi\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "zaka maida gadonsa na ciwo zuwa gadonsa na warkarwa",
|
|
"body": "Maganar \"gadon warkewa\" tana nufin lokacin da mutum yake hutawa a gado kuma ya warke\ndaga rashin lafiyarsa. AT: \"kai, Yahweh, za ku warkar da shi daga cutar sa\"\n(Duba: figs_metonymy)"
|
|
}
|
|
] |