rachelua_ha_psa_tn_l3/128/01.txt

22 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Waƙar takawa sama",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1."
},
{
"title": "Mai albarka ne duk wanda ya girmama Yahweh",
"body": "Wannan jimla ya auku cikin murya mai goyan baya don kauce wa da yana nufa cewa wajibi ne Yahweh ya albarkace waɗanda ke darajanta shi. Wannan za'a iya bayyana ta cikin fom mai ƙuzari. AT: \"Yahweh zai albarkace kowa da kowa wanda ke darajanta shi\" (Dubi: figs_activepassive) "
},
{
"title": "Abin da hannuwanka suka wadatar",
"body": "Za'a iya kiran mutum ta wurin hannuwansa saboda cewa gabban jiki ne da ya ke ayyuka da shi. AT: \"Abin da ka tanada\" ko \"Abin da ka yi aiki don\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": " zaka yi albarka da wadata",
"body": "Kalman \"yi albarka\" da \"wadata\" na raba ma'ana mai kama kuma tana jadada Alherin Allah. AT: \"Yahweh zai albarkace ka ya kuma wadata ka\" ko \"Yahweh zai sa ka zama mai albarka da kuma mai arziki\" (Dubi: figs_doublet)"
}
]