rachelua_ha_psa_tn_l3/108/03.txt

6 lines
399 B
Plaintext

[
{
"title": "Domin alƙawarin amincinka mai girma ... amincin ka kuma ya kai sararin sama",
"body": "Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana iri daya. Suna kwatanta girman alƙawarin amincin da gaskiyan Yahweh da grman sawo yadda sammai suna bisan duniya. AT: \"alƙawarin amincinka da gaskiyanka suna da girma fiye da nisa sakanin sama da duniya\" (Dubi: figs_parallelism and figs_metaphor)"
}
]