rachelua_ha_psa_tn_l3/111/10.txt

14 lines
515 B
Plaintext

[
{
"title": "shi ne farkon hikima",
"body": "Kalman \"hikima\" ana iya fassara ta kamar da fi'ili. AT: \"mataki na farko don a zama da hikima\" ko \"abu mafin muhimminci don zama da hikima\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "waɗanda suke aikata umarninsa",
"body": "\"waɗanda suke biyaya da umarninsa\""
},
{
"title": "Yabonsa ya dawwama har abada",
"body": "Kalman nan \"yabo\" za a iya fassara ta kamar fi'ili. AT: \"Mutane zasu yi yabonsa har abada\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
}
]