rachelua_ha_psa_tn_l3/106/37.txt

14 lines
710 B
Plaintext

[
{
"title": "Suka zubar da jini marar laifi, jinin 'ya'yansu maza da 'ya'yansu mata",
"body": "Jimlan \"zubar da jini\" siffatawa kalma kamar \"euphemism\" (a turance) ana amfani domin \"kashewa.\" AT: \"Suka zubar da jini marar laifi sa'ad da suka kashe 'ya'yansu maza da mata\" (Dubi: figs_euphemism)"
},
{
"title": "Suka ɓãci da ayyukansu",
"body": "Ana iya bayyana wannan cikin fom na aiki. AT: \"Ayyukan ta kazantar su\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": " cikin ayyukansu suka zama kamar karuwai",
"body": "Anan Dauda ya kwatanta rashin bangaskiyar su ga Yahweh da rashin bangaskiyar na karuwai. AT: \"suna da rashin imani ga Yahweh kamar karuwai\" (Dubi: figs_explicit)"
}
]