18 lines
846 B
Plaintext
18 lines
846 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Ƙasa ta buɗe ta haɗiye",
|
||
"body": "Anan yadda ƙasa ta duɗe kuma ta binne mutanen an kwatanta ta ce da yadda halita ya kan haɗiye wani abu. AT: \"Duniya ta buɗe kuma ta binne\" (Dubi: figs_personification) "
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Datan ... Abiram",
|
||
"body": "Waɗannan sune ma'aikacin waɗanda sun yi tawaye da Musa. (Dubi: translate_names)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "ta kuma rufe mabiyan Abiram",
|
||
"body": "Mabiyan Abiram su ma an binne su sa'ad da duniya ta buɗe kuma ta binne Datan. AT: \"ta kuma rufe mabiyan Abiram\" ko \"ta kuma binne mabiyan Abiram\" (Dubi: figs_ellipsis)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Wuta ta ɓarke a tsakaninsu; wutar ta cinye mãsu mugunta",
|
||
"body": "Waɗannan jimla biyu suna nufin abu daya kuma an rubuta su tare don a jadada yadda miyagun mutane da an kashe ta wurin wuta. (Dubi: figs_parallelism)"
|
||
}
|
||
] |