rachelua_ha_psa_tn_l3/99/01.txt

18 lines
902 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana yawan samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "yana zaune kan kursiyi sarubma da Kerubim",
"body": "Marubucin zabura yana magana sai ka ce kursiyin wanda Yahweh yana zaune sama da kerubim a kan murfin na akwatin alkawarin na umurnin cikin haikalin."
},
{
"title": "Yahweh yana da girma a Sihiyona yana da ɗaukaka fiye da dukkan al'ummai",
"body": "\"Ba wai Yahweh na da girma a Sihiyona kawai ba, yana da ɗaukaka fiye da dukkan al'ummai\" ko \"Ba wai Yahweh na mulkin cikin Sihiyona kawai ba, yana yin mulki bisan dukkan al'ummai\""
},
{
"title": "Sai a yabi sunanka mai jamali da girma",
"body": "Anan mawallafi ya canja daga yin magana game da Allah, zuwa ga yin magana da Allah. \nbayan wannan magana ko da yake, ya na canjawa a baya ga yin magana game da Allah. "
}
]