rachelua_ha_psa_tn_l3/136/08.txt

6 lines
253 B
Plaintext

[
{
"title": "yayi mulkin yini ... suyi mulki da dare",
"body": "Ranan, watan, kuma da tauraro an yi magana akan sai ka ce su sarakuna ne. AT: \"don alama lokacin yini ... don alama lokacin dare\" (Dubi: figs_metaphor da figs_personification)"
}
]