rachelua_ha_psa_tn_l3/103/11.txt

14 lines
740 B
Plaintext

[
{
"title": "Domin kamar yadda sammai ke nesa da ... ga masu girmama shi",
"body": "Tamka yana kwatanta nisan mai girma sakani sama da duniya da yawan kauna Allah zuwa ga mutanensa. (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "Kamar yadda gabas tayi nisa da ... kawar da laifofin zunubanmu daga gare mu. ",
"body": "Nisan da ke sakani gabas da yamma ta na da nisa sosai da ba za a iya aunawa ba. Cikin wannan tamka, cewa nisa na kasancewa kwatanci da yadda nisan da Allah yana motsa laifofin mu daga gare mu. (Dubi: figs_simile)"
},
{
"title": "Kamar yadda mahaifi ke tausayin ... masu girmama shi",
"body": "Anan mawallafi ya kwatanta tausayin mahaifi ga 'ya'yansa da tausayin Yahweh ga masu girmama shi. (Dubi: figs_simile)"
}
]