rachelua_ha_psa_tn_l3/89/30.txt

10 lines
580 B
Plaintext

[
{
"title": "sai in hori rashin biyayyarsu da sandar ƙarfe ",
"body": "An yi maganar Allah mai hukunta zuriyar Dauda kamar zai buge su da sanda. Cikakken sunan \"tawaye\" ana iya bayyana shi azaman aiki. AT: \"azabtar da su saboda tawaye da\nni\" (Duba: figs_metaphor da figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "laifofinsu kuma da nushe-nushe",
"body": "Ana magana game da azabtar da zuriyar Dauda kamar Allah zai buge su a zahiri. Ana iya bayyana wannan azaman cikakkiyar jimla. AT: \"Zan hukunta su saboda sun yi min\nlaifi\" (Duba: figs_metaphor da figs_ellipsis)"
}
]