rachelua_ha_psa_tn_l3/111/07.txt

18 lines
975 B
Plaintext

[
{
"title": "Ayyukan hannuwansa",
"body": "Anan kalman \"hannuwa\" na nufin da Yahweh, kansa. AT: \"Aikin da yana yi\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "An kafa su har abada",
"body": "Wannan na nufi da umarnin Yahweh ba su canzawa ba kuma zai daɗe har abada. Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Ya kafa su har abada\" ko \"Zasu daɗe har abada\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": "domin a kiyaye su da aminci a dai-dai kuma",
"body": "Zai yiwu ma'ana sune 1) Yahweh ya bada umarninsa cikin aminci da kuma dacen yanayi ko 2) mutanensa su lura da umarnin Yahweh cikin aminci da kuma dacen yanayi. Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"domin mutanensa sun lura da su da amincin da kuma dacen yanayi\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
{
"title": "tsarki da ban mamaki ne sunansa",
"body": "Anan kalman \"suna\" na nufin da Yahweh, da kansa. AT: \"Yahweh yana da tsarki da ban mamaki\" (Dubi: figs_metonymy)"
}
]