[
{
"title": "Yahweh ya amsa mani addu'ata",
"body": "Kasancewa da yardar rai don yin abin da Dauda ya roƙa ana maganarsa azaman karɓar\naddu'arsa. AT: \"Yahweh zai amsa addu'ata\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]