14 lines
754 B
Plaintext
14 lines
754 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "yadda maƙiyi yayi ta jefa ",
|
|
"body": "Asaf yayi magana akan kalmomin zagi kamar abubuwa ne na zahiri, kamar duwatsu, wanda\nabokan gaba ke jefawa Yahweh. AT: \"makiyi ya zage ku sau da dama\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "miƙa ran kurciyarka",
|
|
"body": "Asaf yayi magana kansa kamar kurciya, tsuntsu mara kariya. Wannan jumlar na iya zama\nishara ga mutanen Isra'ila. AT: \"ni, kurciyar ku\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Kada ka manta da ran mutanenka da ake zalunta har abada",
|
|
"body": "\"Kada ku ci gaba har abada ba abin da zai taimaki mutanenku da ake zalunta.\" Ana iya\nbayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"Ku zo nan kusa don taimaka wa\nmutanenku da ake zalunta\" (Duba: figs_litotes)"
|
|
}
|
|
] |