10 lines
558 B
Plaintext
10 lines
558 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Ka raba teku da ƙarfinka; ka farfasa",
|
|
"body": "Asaf yana maganar Allah kamar Allah yana da jiki na zahiri. \"Kuna da ƙarfi sosai kun sami\nikon yin busasshiyar ƙasa a tsakiyar teku.\" (Duba: figs_personification)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "kawunan dodannin teku cikin ruwaye",
|
|
"body": "Asaf tabbas yana magana ne game da Fir'auna da rundunarsa kamar dodo. Idan za ta yiwu,\nfassara waɗannan kalmomin a zahiri. AT: \"lokacin da kuka kashe sojojin Fir'auna,\nsai kace kun fasa kawunan dodannin ruwa a cikin ruwa\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
}
|
|
] |