14 lines
667 B
Plaintext
14 lines
667 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "na jure da tsautawa",
|
|
"body": "Maganganun abokan gaba na marubuci ana maganarsu kamar suna da nauyi mai nauyi da ya\nkamata ya ɗauka. AT: \"Na jimre zagin magabtana\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Na zama bãƙo ga 'ya'uwana",
|
|
"body": "Marubucin yayi maganar kansa kamar baya cikin danginsa. AT: \"'Yan'uwana ba\nsu san ni ba ko kuma karɓe ni kwata-kwata\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Gama niyyar zuwa gidanka ta ɗauke hankalina",
|
|
"body": "Marubucin yayi magana game da himmarsa ga haikalin Allah kamar dabba ce ta cinye\nmarubucin. AT: \"himmar da nake da ita a gidanka ta cinye ni\" (Duba: figs_parallelism)"
|
|
}
|
|
] |