14 lines
669 B
Plaintext
14 lines
669 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Bari Allah ya tashi",
|
|
"body": "An fara magana Allah yana farawa kamar yana tsaye. AT: \"Bari Allah ya fara aiki\"\n(Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "bari maƙiyansa su warwatse",
|
|
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"bari Allah ya kori maƙiyansa\" (Duba: figs_activepassive)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ka kore su kamar yadda hayaƙi ke watsewa, kamar yadda saƙar zuma kan narke a gaban wuta",
|
|
"body": "Ana magana akan magabtan Allah kamar hayaƙi ne wanda iska ke kaɗawa cikin sauƙi. Ana iya\nbayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Korar su kamar yadda iska ke kaura hayaƙi\"\n(Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"
|
|
}
|
|
] |