14 lines
520 B
Plaintext
14 lines
520 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Domin kai Allah a Sihiyona ne, yabonmu",
|
|
"body": "Wannan yana magana game da yabo kamar dai mutum ne wanda zai iya yin aiki da kansa.\nAT: \"A gare ku kai kaɗai, Allah a Sihiyona, za mu yabe mu\" (Duba: figs_personification)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "da wa'adodinmu",
|
|
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"za mu yi abin da muka alkawarta\nmuku cewa za mu yi\" (Duba: figs_activepassive)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "za ka kuma gafarta su",
|
|
"body": "Kalmar \"su\" tana nufin \"laifofinmu.\""
|
|
}
|
|
] |