14 lines
761 B
Plaintext
14 lines
761 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Aikina shi ne in cika wa'adina gare ka",
|
|
"body": "Yin magana a kan wajabta aikata wani abu ana maganarsa kamar idan aikin aikata wani abu ya\nhau kan mutum. AT: \"Dole ne in cika alkawuran da na yi muku\" ko \"Dole ne in cika\nabin da na yi muku alkawari zan yi\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ka tsare ƙafafuna daga faɗuwa",
|
|
"body": "Ƙafafun nan suna wakiltar mutum. Faduwa a nan yana iya wakiltar kashewar makiyansa.\nAT: \"ka hana ni faɗuwa\" ko \"ka hana ni kashewa daga maƙiyana\" (Duba: figs_synecdoche)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "domin in yi tafiya a gaban Allah a cikin masu rai",
|
|
"body": "Rayuwa da ganin Allah ana magana ne game da tafiya a gaban Allah. AT: \"domin\nin rayu a gaban Allah\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
}
|
|
] |