14 lines
601 B
Plaintext
14 lines
601 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Maɗaukaki, Allah, Yahweh",
|
|
"body": "Marubucin yayi amfani da sunaye daban-daban guda uku yayi maganar Allah."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "daga fitar rana zuwa faɗuwarta",
|
|
"body": "Wannan jumlar tana nufin kwatance a gabas, inda rana take fitowa, da yamma, inda rana take fadi. Marubucin yayi amfani da waɗannan tsauraran matakan biyu don wakiltar ko'ina a duniya. AT: \"ko'ina a duniya\" (Duba: figs_merism)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Daga Sihiyona,wuri mafi kyau",
|
|
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"Sihiyona, wanda kyawunsa cikakke ne\" ko 2) \"Sihiyona, mafi birni mafi kyau.\""
|
|
}
|
|
] |