10 lines
412 B
Plaintext
10 lines
412 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Zan lura da furcin da zan yi ",
|
|
"body": "A nan \"lura ko kallo\" wani karin magana ne da ke nufin \"kula da hankali.\" AT: \"Zan mai da hankali ga abubuwan da zan faɗi\" (Duba: figs_idiom)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "kada in yi zunubi da harshe na",
|
|
"body": "A nan \"harshe\" yana nufin jawabin marubuci. AT: \"don kada in yi magana game\nda abin da ya saɓa wa Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
|
|
}
|
|
] |