14 lines
693 B
Plaintext
14 lines
693 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Gama maganar Yahweh mai adalci ce",
|
|
"body": "Anan ana amfani da \"madaidaiciya\" a matsayin kwatanci don abin da yake gaskiya ne. AT: \"Yahweh yana aikata abin da ya ce zai yi koyaushe\" (Duba: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Yana ƙaunar adalci da shari'a",
|
|
"body": "Waɗannan sunayen na ƙila za a iya bayyana su azaman ayyuka. AT: \"Yana son\nyin abin da ke daidai da adalci\" ko \"Yana son waɗanda suke yin abin da ke daidai da adalci\"\n(Duba: figs_abstractnouns)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Da maganar Yahweh aka hallici sammai",
|
|
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Ta amfani da maganarsa, Yahweh\nya halicci sammai\" (Duba: figs_activepassive)"
|
|
}
|
|
] |