rachelua_ha_psa_tn_l3/22/06.txt

14 lines
820 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma ni tsutsa ne ba mutum ba",
"body": "Marubucin yayi magana kansa kamar yayi tsutsa. Wannan ya nanata cewa yana ganin ba shi da daraja ko kuma mutane suna ɗaukarsa kamar ba shi da daraja. AT: \"Amma dai\nkamar ni tsutsa ne ba mutum ba\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "abin kunya ga ''yan adam da kuma abin raini ga mutane",
"body": "Duk waɗannan kalmomin suna nufin abu ɗaya ne. Za'a iya bayyana kalmar \"mutane suka raina\" a cikin tsari mai aiki. AT: \"kowa yana ganin ni ba komai bane kuma mutane suna\nƙina\" (Duba: figs_parallelism da figs_activepassive)"
},
{
"title": "Ya dogara ga Yahweh; bari Yahweh ya kuɓutar da shi",
"body": "Mutanen suna faɗin wannan ne don su yi wa marubucin ba'a. Ba su gaskanta da gaske cewa Yahweh zai cece shi ba. (Duba: figs_irony)"
}
]