14 lines
651 B
Plaintext
14 lines
651 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Gama ka kawo masa albarku masu",
|
|
"body": "Cikakken sunan \"albarka\" ana iya bayyana shi azaman \"albarka\" ko \"kyawawan abubuwa.\"\nAT: \"kun albarkace shi ƙwarai\" ko \"kuna ba shi kyawawan abubuwa da yawa\"\n(Duba: figs_abstractnouns)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ka sanya bisa kansa kambi na tsabar zinariya",
|
|
"body": "Sanya kambi a kan mutum alama ce ta sanya shi sarki. (Duba: translate_symaction)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ya nemi rai daga gare ka; ka bashi",
|
|
"body": "Cikakken sunan \"rai\" ana iya bayyana shi azaman aiki. AT: \"Ya nemi ku sa shi ya\nrayu na dogon lokaci; ku kuka sa hakan ya faru\" (Duba: figs_abstractnouns)"
|
|
}
|
|
] |