rachelua_ha_psa_tn_l3/145/17.txt

18 lines
748 B
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh mai adalci ne a dukkan tafarkunsa",
"body": "\"Mutane na iya gani daga duk abin da Yahweh yana yi cewa yana da adalci\""
},
{
"title": "mai alheri ne a dukkan abin da ya ke yi",
"body": "\"kuma shi mai alheri ne cikin dukkan abin da ya ke yi\" ko \"mutane na iya gani daga duk abin da Yahweh ya ke yi cewa shi mai alheri ne\""
},
{
"title": "na kusa da dukkan waɗanda suke kira gareshi",
"body": "\"ya yi da sauri don ya taimake waɗanda ke yi addu'a\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ga dukkan waɗanda suke kiransa da amincewa",
"body": "\"ga dukkan waɗanda ke faɗa gaskiya kawai sa'ad da suke addu'a\" ko \"ga dukkan wanda ya ke dogara sa'ad da suke addu'a\" (Dubi: figs_abstractnouns)"
}
]