rachelua_ha_psa_tn_l3/14/05.txt

14 lines
696 B
Plaintext

[
{
"title": "Sun razana",
"body": "Kalmar \"su\" ť tana nufin waɗanda suke aikata mugunta."
},
{
"title": "gama Allah yana tare da taruwar adalai",
"body": "Faɗi cewa \"Allah yana tare da\" waɗanda suke masu adalci yana nufin yana taimaka musu.\nAna iya bayyana wannan a sarari cikin fassarar. AT: \"Allah yana taimakon\nwaɗanda suke yin adalci\" ko \"Allah yana taimakon waɗanda suke yin abin da ya dace\" \n(Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Yahweh ne mafakarsa",
"body": "Wannan yana magana ne game da kariyar da Yahweh ke bayarwa kamar yana da matsuguni wanda mutum zai iya nema a cikin hadari. AT: \"Yahweh kamar masauki ne na\nkariya\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]