rachelua_ha_psa_tn_l3/08/03.txt

10 lines
420 B
Plaintext

[
{
"title": "sararin sammai, wanda yatsunka suka yi",
"body": "Yatsun Allah suna wakiltarsa. AT: \"sammai waɗanda kuka yi\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Mene ne mahimmancin 'yan adam har da kake tunawa da su",
"body": "An bayyana waɗannan maganganun a cikin hanyar tambaya don ƙara ƙarfafawa. AT: \"Abin mamaki ne cewa kuna tunanin mutane kuma kuna damuwa da su!\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]