rachelua_ha_psa_tn_l3/34/12.txt

14 lines
738 B
Plaintext

[
{
"title": "Wanne mutum ne mai biɗar rai ya ke kuma ƙaunar ranaku masu yawa, domin ya ga alheri?",
"body": "Amsar a bayyane ga wannan tambayar ita ce \"kowane mutum.\" Ana iya fassara wannan\ntambayar ta lafazi a matsayin sanarwa. AT: \"Kowane mutum yana son rayuwa\nkuma yana son rayuwa tsawon kwanaki kuma ya sami rayuwa mai kyau\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "To, sai ka tsare harshenka daga faɗin mugunta",
"body": "A nan \"harshe\" yana nufin mutum dukka. AT: \"Saboda haka, kada ku faɗi\nmugunta\" (Duba figs_synecdoche)"
},
{
"title": "leɓunanka kuma daga faɗin ƙarya",
"body": "A nan “leɓɓa” na nufin mutumin da yake magana. AT: \"kar kuyi magana da karya\"\n(Duba: figs_synecdoche)"
}
]