10 lines
598 B
Plaintext
10 lines
598 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Kai ka yi gaɓaɓuwan cikin cikina",
|
|
"body": "\"Cikin cikina\" na nufin da gabobin ciki na wani mutum, amma anan maganan mai yiwuwa na tsaye domin dukan jiki. AT: \"Kai ka yi dukan jikina\" (Dubi: figs_synecdoche)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Raina ya tabbatar da wannan sosai",
|
|
"body": "A nan \"rai\" mai yiwuwa na nufin da sadarin iyawa na Marubucin zabura don a tabbata da kauna da jagoranci Allah. Mai fassara watakila, ko da yaya, yi wa \"rai\" anan kamar yadda ke yi madadi domin hankali da zuciyar marubucin zabura. AT: \"Na san wannan da zuciyar na\" (Dubi: figs_metonymy)"
|
|
}
|
|
] |