14 lines
614 B
Plaintext
14 lines
614 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Bari firistocinka su suturta da adalci",
|
|
"body": "An yi magana game da adalci sai ka ce ita tufafi ne. AT: \"Bari mutane su gane cewa firistocinka suna da adalci\" ko \"Ina son mutane su dubi yadda firistocinka kullum suna yi abin da ke daidai\" (Dubi: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Saboda bawanka Dauda",
|
|
"body": "\"Saboda abin da ya faru da bawanka Dauda.\" Duba yadda ka fassara jimla mai kama a 132:1."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": " kada ka juya wa zaɓaɓɓen sarkinka baya",
|
|
"body": "A nan \"juya wa\" na nufi da kin wani. AT: \"kada ka bari sarkin da ka shafe\" (Dubi: figs_metaphor)"
|
|
}
|
|
] |