18 lines
989 B
Plaintext
18 lines
989 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "bakunanmu suka cika da dariya ",
|
|
"body": "Yin dariya an yi maganan ta sai ka ce bakunansu shine gangan kuma dariyarsu ya ke cikin ta. \nza'a iya bayyana cewa wannan dariyan amsa ne zuwa ga murnarsu. AT: \"mun yi dariya don murna\" (Dubi: figs_metaphor da figs_explicit)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "harsunanmu kuma da waƙa",
|
|
"body": "Fi'ilin \"suna cika\" za'a iya bayyana ta a bayyane. Rera waka an yi magana ta anan sai ka ce harsunansu su ne ganga da kuma rera waka na cikin su. AT: \"harsunanmu sun cika rerawar waka\" ko \"mun rera waƙoƙin murna\" (Dubi: figs_ellipsis da figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": " suka ce a tsakanin al'ummai",
|
|
"body": "\"mutanen al'ummai sun ce a tsakani kansu.\" An yi amfani da wakilin suna kafin an gabatar da abin da tana nassoshin. Wannan sabon abu ne sosai. "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Yahweh ya yi mana manyan abubuwa; mun kuwa yi murna!",
|
|
"body": "\"Mun kuwa yi murna, domin Yahweh ya yi waɗannan abubuwan masu girma domin mu!\""
|
|
}
|
|
] |