rachelua_ha_psa_tn_l3/121/01.txt

22 lines
1019 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Waƙar takawa sama",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin su ne kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1."
},
{
"title": "Zan ɗaga idanu na",
"body": "Wannan magana na nufi \"Dubi\" ko \"mayar da hankali na a kan.\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Daga ina taimakona zai zo?",
"body": "Marubuci ya yi amfani da wannan tambaya don ya mayar da hankali akan tushin taimakonsa. Wannan tambaya da ba ta damu da amsa ba za'a iya fassara ta kamar yadda yake a bayyani. AT: \"Zan gaya maka daga ina taimakona za ya zo.\" (Dubi: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Taimakona na zuwa daga Yahweh",
"body": "Wannan shine amsar na tambaya baya."
}
]