rachelua_ha_psa_tn_l3/108/01.txt

18 lines
889 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Zuciyata ta kafu, Allah",
"body": "Anan Dauda ya na magana da kan sa daga zuciyar sa. Har ila yau, kalman \"kafu\" na nufi a dõgara gaba daya. AT: \"Zuciyata ta kafu a kan ka, Allah\" ko \"Ina dõgara gaba daya a cikin ka, Allah\" (Dubi: figs_synecdoche and figs_idiom)"
},
{
"title": "zan raira yabbai kuma tare da zuciyata ta girmamawa",
"body": "A nan Dauda na nufin da kansa kamar yadda yana da girma na yabon Allah. AT: \"Ka girmama ni ta wurin kyale ni in raira yabonka\" (Dubi: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "Ku tashi, sarewa da garaya",
"body": "Anan Dauda ya bayyana yin wasa da kayan kide kide kamar tashinsu daga barci. AT: \"Zan yabe ka da yin wasa da sarewa da garaya\" (Dubi: figs_personification)"
}
]