rachelua_ha_psa_tn_l3/104/25.txt

18 lines
367 B
Plaintext

[
{
"title": "cike da ",
"body": "\"ta cika maƙil\""
},
{
"title": "marasa ƙidayuwa",
"body": "\"Abin da ba za a iya kirgawa ba\""
},
{
"title": "manya da ƙananan",
"body": "Wannan na nufi halitun dukkan girma dabam. (Dubi: figs_merism)"
},
{
"title": "Jiragen ruwa sukan je can",
"body": "\"Jiragen ruwa sukan yi tafiya a kan tẽku\""
}
]