22 lines
923 B
Plaintext
22 lines
923 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "tafarkina da kwanciyata",
|
|
"body": "Anan \"tafarki\" na tsaye doin halin wani. \"Tafarkinada kwanciyata\" tare na gabatad da duk abin da ke game da marubucin zabura. (Dubi: figs_metaphor da figs_merism)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "kafin magana ta kasance a kan harshena",
|
|
"body": "A nan \"magana akan harshena\" na gabatad da jawabin. AT: \"kafin in ce wani abu\" (Dubi: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Ka kewaye ni gaba da baya",
|
|
"body": "Wannan magana na nufin da kasancewar Allah a ko'ina."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "ka ɗibiya hannunka a kaina",
|
|
"body": "Wannan magana na nufin da jagora da taimako. AT: \"kai ne jagora da taimako na\" (Dubi: figs_metaphor)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "yayi mani zurfi, ba zan iya fahimtar sa ba",
|
|
"body": "Kasancewa da tsawo kuma baya kusa magana ne, a wannan halin, game wasu sani da 'yan Adam ba zasu samu ba. AT: \"tana da wuya sosai in fahimta\" (Dubi: figs_metaphor)"
|
|
}
|
|
] |