rachelua_ha_psa_tn_l3/89/44.txt

10 lines
444 B
Plaintext

[
{
"title": "ka kuma karya mulkinsa",
"body": "Anan “kursiyi” yana wakiltar ikon yin sarauta kamar sarki. AT: \"kai, Yahweh, kun\nƙare mulkinsa a matsayin sarki\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ka gajarta kwanakin ƙuruciyarsa",
"body": "Wannan hanya ce ta faɗar cewa Allah ya sanya sarki yayi kamar tsoho duk da yana saurayi.\nAT: \"Duk da cewa yana saurayi kun sanya shi rauni kamar dattijo\" (Duba: figs_idiom)"
}
]