rachelua_ha_psa_tn_l3/88/17.txt

14 lines
798 B
Plaintext

[
{
"title": "Sun kewaye ni kamar ruwa a dukkan yini",
"body": "Marubucin ya kamanta “ayyukan fushin” Allah da “ayyukan ban tsoro” da ambaliyar ruwa.\nAT: \"Duk tsawon yini suna barazanar hallaka ni kamar ambaliya\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "su sun kewaye ni",
"body": "Marubucin yayi magana game da \"ayyukan fushin Allah\" da \"ayyukan ban tsoro\" kamar dai\nabokan gaba ne waɗanda ke ƙoƙarin kama shi su kashe shi. AT: \"sun kewaye ni\nkamar sojojin abokan gaba\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Wanda ya shaƙu dani duhu ne kaɗai",
"body": "Wannan yana magana ne game da duhu kamar dai mutum ne wanda zai iya abokantaka da\nwani. Marubucin yana jaddada cewa yana jin shi kaɗai. AT: \"Duk inda na je sai\nduhu ne\" (Duba: figs_personification)"
}
]