rachelua_ha_psa_tn_l3/49/16.txt

10 lines
537 B
Plaintext

[
{
"title": "darajar gidansa ta ƙaru",
"body": "Kalmar nan “daukaka” a nan tana nufin wadata ko arziki. Abubuwan da ke yiwuwa ma'anar su\nne 1) \"lokacin da ya kara samun dukiya a gidansa\" ko 2) \"lokacin da danginsa suka yi arziki.\""
},
{
"title": "darajarsa ba zata tafi tare da shi ba sa'ad da ya mutu",
"body": "Jimlar \"sauka\" tana nufin lokacin da mutumin ya mutu. AT: \"ɗaukakarsa ba za ta tafi tare da shi ba lokacin da ya mutu\" ko \"ba zai riƙe sunansa ba lokacin da ya mutu\" (Duba: figs_euphemism)"
}
]