rachelua_ha_psa_tn_l3/106/01.txt

14 lines
486 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Ana samun daidaici waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Wa zai lissafa manyan ayyukan Yahweh ... ayyukansa",
"body": "Mawallafi ya yi wannan tambaya don yabon Allah kuma baya jiran amsar. AT: \"Ba wanda zai iya lissafa manyan ayyukan Yahweh ... ayyukansa.\" (Dubi: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ayyukansa da suka cancanci yabo",
"body": "\"ayyukkansa da suka cancanci yabo\""
}
]