rachelua_ha_psa_tn_l3/74/09.txt

14 lines
845 B
Plaintext

[
{
"title": "Bamu ga wasu alamu ba",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"Ba mu ga wasu alamu na banmamaki daga Allah ba\" ko 2)\n\"Duk alamominmu masu alfarma sun tafi\" ko kuma 3) \"alamomin\" su ne tutoci da alamomin\nrundunar da ke wakiltar rundunar kanta. . AT: \"Sun lalata sojojinmu kwata-kwata\"\n(Duba: figs_metaphor da figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ya Allah, har yaushe maƙiyi zai yi ta cin mutuncin ka?",
"body": "Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: \"Allah, makiya sun dade suna\nzaginka a kan ka!\" (Duba: figs_metonymy da figs_rquestion)"
},
{
"title": "Donme ka janye hannunka, hannunka na dama?",
"body": "Mai zabura yayi maganar Allah kamar yana da jiki. Ana iya fassara wannan azaman bayani.\nAT: \"Dakatar da riƙe hannunka, hannunka na dama!\" (Duba: figs_rquestion da figs_personification)"
}
]