10 lines
493 B
Plaintext
10 lines
493 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "domin ka ragargaza maƙiyanka",
|
||
"body": "Ana maganar hallaka maƙiyan Isra’ila gabaki ɗaya kamar Isra’ilawa sun murƙushe su a\nƙarƙashin ƙafafunsu. AT: \"kayar da makiyanka gaba daya\" (Duba: figs_metaphor)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "kana tsoma ƙafarka cikin jini",
|
||
"body": "Rikicin daga halakar abokan gaba ana maganarsa cikin tsari sosai, kamar dai Isra'ilawa zasu tsaya cikin jinin abokan gabansu da suka mutu. AT: \"shiga cikin jininsu\" (Duba: figs_metaphor)"
|
||
}
|
||
] |