rachelua_ha_psa_tn_l3/63/05.txt

10 lines
476 B
Plaintext

[
{
"title": "zan yabe ka da leɓuna masu farinciki",
"body": "A nan “da bakina na farin ciki” bakina yana wakiltar dukan mutumin da zai yabi Allah da farin\nciki. AT: \"Zan yabe ku da farin ciki\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "sa'ad da ni ke tunaninka a kan gadona ... a cikin dare",
"body": "Waɗannan jimloli biyu suna da ma'ana iri ɗaya. Ana maimaita ra'ayoyin don jaddada yadda\nmarubuci yake tunani game da Allah. (Duba: figs_parallelism)"
}
]