rachelua_ha_psa_tn_l3/62/03.txt

10 lines
274 B
Plaintext

[
{
"title": "suna sa masa albarka da bakinsu, amma cikin zuciyarsu suna la'antar sa",
"body": "A cikin waɗannan ayoyin, Dauda yana nufin kansa ta wurin \"shi.\""
},
{
"title": "cikin zuciyarsu ",
"body": "Wannan yana nufin tunaninsu. (Duba: figs_metonymy)"
}
]